Ma’anar Tatsuniya, Tubalin Gina Tatsuniya, Amfanin Tatsuniya
Awannan Shafin munkawomaku cikakken bayani akan ma’anar tatsuniya,tubalin gina tatsuniya, amfanin tatsuniya.
Ma’anar Tatsuniya
Tatsuniya: Tatsuniya wani kagaggen labarine dogo ko gajere wanda yakunshi mutane da dabbobi da wasu kirkirarrun halittu kamar gizo da koki.
Tubalin Gina Tatsuniya
1. Mutane: sun kunshi sarki, waziri, da kuma jekadiya.
2. Dabbobi: sun kunshi zaki, kura, dila, barewa.
3. Tsuntsaye da kwari: sun kunshi hankaka, gizo da tsuntsuwa.
Amfanin Tatsuniya
- Nishadantarwa
- Jarumtaka
- Samarwa yara aikin yi
- Debewa amarya kewa
- Samun fa’ida da darussa daban- daban.
Also read: Bukukuwan Hausawa
1 thought on “Ma’anar Tatsuniya, Tubalin Gina Tatsuniya, Amfanin Tatsuniya”