Namijin Zuma Hausa Novel Complete

Namijin Zuma Hausa Novel Complete

NAMIJIN ZUMA

Love Romantic and sex Story

SAADATU BINTU ABDULLAHI Writer of kyautar Allah itan kika siya book dina kika fitar bakimin adalciba

Nifa zagin media baya damunaMasu zagina Allah yasa ku gama da duniya lafiya ina sanku wlhi

Namijin Zuma Hausa Novel page 2

Tafiyar 10mnt ta kaisa wani katafaren gida na fitar hankali gate din gidan golden light color ne Kai daganinn get din gidan kasan na wadanda sukaci suka tara ne sunfi karfin yau dinsu Hon daya yayi aka wangale masa get sbda ganin lambar motarsa da akayi me tambarin AS da ARMY ta sama Danna hancin motar yayi cikin gidan ya isa packing space yayi packing ya fito se Wani murmushi yakeyi idanuwansa sun cika da kwadayin san ganinta kusan 2month kenan yau besata a ido ba sede waya kawai sukeyi a Kai a kai daya bar garin Ayyuka ke masa yawa over duk ayyukan da yakeyi Amma cikin waya suke da ita komi zeyi seya gaya matako kaya ze siya seya tura mata ta zaba masa wanda takeso Tsayawa yayi maaikata suka shiga zuwa suna tsugunnawa suna jero masa gaisuwa yanata amsawa fuska cike da faraah haka kawai yaji a jinin jikinsa kmr ana kallonsa juyawaar dayayi zuwa window ya hangota tsaye tana kallonsa Wow You are always beautiful kyauma dole ya gaidaki mommahma ya fadi a hnkali yadda bame jinsa ya sakar mata murmushi itama murmushi ta sakar masa Hadi da matsawa daga jikin window yadena ganinta First Darling ya fadi yana me dafe saitin zuciyarsa a kullum zuciyarsa na yawaita bugu in har ya ganta ko in ze ganta yasan soyayyace ta uwa dayake mata take sashi jin hakan a kanta Ba tare daya gama Amsar gaishe gaishen maaikatan gidanba ya wuce abinsa zuwa babban falon gidan Bakinsa dauke da sallahma ya turo kofar falon ya shigo tsaye take ta jingina bayanta da bango sanye take da rigar Material red me flowers Green and goolden From down to up ya fara kallonta Innalillahi wainna ilaihirrajuun Ya fadi can kasan zuciyarsa kyaunta ya shahara ubangiji ya loda mata lodilodin kyau fara ce ita sol harda rodi rodin redred a jikinta kafafuwanta tamkar bata taka kasa bulbul sun ciccika tanada zara zaran yatsu A kalla size dinta baze wuce 3736 ba Tanada cikakkiyar fuska O face ce da ita daradaran idanuwanta tamkar zasu fado kasa Dan girmansu Tanada yalwal gashin Ido dana gira yayinda girarta ta hade da juna har xuwa goshinta cike yake taf da gashi tanada dogon hanci sosai bakinta dan mitsitsi kai bakace yatsa ma ze iya wucewa ta cikin Bakin nata ba tanada da kyau kyaun daban taba ganin me irinsa ba duk duniyar Nan tanada Dimples din gefen Kumatu ta cikin bakinta kuma tanada kananun hakora kmr na yara yayinda takeda siraran wushirya sama da kasa matsakaiciyace a fannin tsawo ita ba doguwa bace ita ba gajera ba sannan bata da kiba kuma ba siririya bace Amma Aeezad zeyi biyunta a jiki Sam bata da jiki normalnormal Amma hakan be hana siffar jikinta bayyana ba tanada cikakkun nonuwa yayinda suka cika kirjinta taftaf cikinta a shafe yake ta kasa kuma kasanta cike yake da uban hips bata da zungurun duwawuka sosai sede hips ne da ita na fitar hankali duk iya iya hassadarka da makircinka da fasikancinka da gulmarka baka isa ka hango muni a tattare da ita ba a kallah shekarunta sun kai 32yrs amma baka isa ka gano shekarunta ba zaka rantse da Allah yar 20yrs ce kyaun jikinta ya shahara ita irin matannan dasukeda wuyar samu Benu ce ita Sam bata tsufa karamin jikine da ita Kin tsaya kinata kallona ta window ko mom Cewar Aeezad Nabeelah batace masa komi ba Kmr an tsungukeshi yace Kinada kyau na Izaya mommy Aeezad ya karashe fadi da cooling voice dinsa smiling tayi masa yayinda seda wushiryarta ta bayyana Hadi da Dimple dinta Batare datace komi ba ta karasa kan Daya daga manya manyan royal chairs din falon ta zauna ta dago ta kallesa ta sakar masa karamin murmushi Cikin zazzaka zukekiyar voice dinta me sanyi ta fara magana Jarumi na mommynsa kuma nanny dinsa ta kauda mgnrsa dacewa hakan domin Sam bataso yanace mata tanada kyau dukda a kasansu take Amma sam bata daukar raini tanada rike mutumcin kanta gani takeyi in yanace mata tanada kyaunnan ma alamomin raini vnw iya shigowa inta saki jiki Wani sanyi yaji a zuciyarsa sbda sunan data kirasa dashi Nan da Nan ya narke kmr me Shirin fashewa da kuka Inasan sunan Nan kinfi kowa iya fadinsa first Darling Cewar Aeezad da yayi mgnr fuska bawani nishadi Tsura masa Ido tayi tin shigowarsa data lekasa ta windowo ta kula da damuwa a tattare dashi duk duniya ba wanda ya kaita sanin wayeshi tasanshi ciki da bai tin batasan kanta ba ta rainesa tin yana jariri da hannunta sanshi dake zuciyarta daban ne ji takeyi tamkar ita ta haifesa da cikinta daukar cikinsa ne da haihuwarsa kawai batai ba amma tasan San da take masa ko mahaifiyarsa iya abinda zata masa kenan Mommyna Aunty hafsa dasu Asmah da Noor basa Nan necewar Aeezad Daga masa Kai tayi still daradaran narkakkun idanuwanta na kansa ta bude Dan karamin bakinta tace AUNTY HAFSA Ta tafi office su Asmah da Noor suna school kasan yau monday Yana daga tsaye yayindaya zubo mata idanuwa shima kmr yadda itama ta zubo masa cikin nazartarsa Okay cewar Aeezad Zoka zauna Babyna Wani Abu na damunsa ka gayamin inji waya tabomin dan nabeelah Nabeelah ta fadi cikin tarairaya da kwantar da hankali ta karasa ta zauna kan kujerar 2ctr Ai kamar Aeezad na jira ya karaso ya zube kasan carpet ya daura kansa a kan cinyoyinta ya fashe da Wani irin kuka kamar jariri Dan goye besan meyasa ba inde yana gabanta seya dinga jinsa kamar wani karamin yaro Dan 2yrs Sam beda dauriya inde a gabanta ne Yadda yake kukan ya daga mata hankali Nan da Nan ta daburce ta gigice ta kidime ta shiga dimauta uwa uba ma seda taji hawayensa na taba cinyoyinta ta kara rudewa yadda hawayensa ke sauka a cinyoyinta tamkar a zuciyarsa yake sauka Nan take garwashin tashin hankalin da damuwa ya ruru a zuciyarta Yadda yake kukan ya tabbatar mata dacewa ya jima yana jure abubuwa a zuciyarsa har cikin kasan room and farlo din zuciyarta takejin kukan nasa jikinta ya mutu murus yayi sanyi karai inside itama knr tasa kukan takeji batasan kukansa kwatakwata Bana yafiya ga duk wanda yasamin Kai kuka babyna Dan Allah kayi hakuri banasan abinda ze taba zuciyata tamkar barazana ce ga lafiyar jikina nabeelah ta fadi yayinda muryarta ke cracking itama ji takeyi tamkar ta fashe da kukanbatasan kukansa sam batason bacin ransata tabbatar san da take masa ko uwarsa ke raye iya abinda zata masa kenan wallahi a wani fanninma setafi uwarsa sansa yi Shiru Jarumi na Nabeelahkasan kukanka namin zafi a kasan zuciyata turiri zuciyata kemin Ta fadi a dimauce yayinda ta lumshe idanuwanta ta sake budesu a kan kansa dake cinyoyinta cusa hannunta tayi cikin sumar kansa still se kuka yakeyi shi da kansa yasan batasan kukansa amma besan me takejiba in taji kukansa daya sani da ta tabbata bazeyiba shi dayake kukan tafishi shiga tashin hnkali da damuwa in Yana kuka Dan Allah kayi shiru ka gayamin waya tabaminkai babyna please na rokeka kayi shiru Dan Allah kukanka barazana ce ga lafiyar zuciyata kasan uwa batasan jin kukan dantada kayi kuka sau daya wallahi kwara ni nayi kuka sau Dari ta sake fadi da sanyayyiyar muryarta dake cike da tashin hankaliyayin data shiga kokarin dago fuskarsa ta rike fuskar tasa da tafukan hannayenta biyu still har yanzu kuka yakeyi ya kureta da idanuwansa daketa zubda kwallah sunyi red irin red dinnan sosai ganin hakan ya kara rudata Banasan kukanka haba jarumina Dan gatan mommynsa haba babyna haba Nurul Aini na nabeelah Ta fadi hakan da sigar rarrashi sosai Tsagaitawa yayi da kukan nasa sbda kirarin ya ratsashi over shiyasa in yana cikin dmwa ita kadai ke saitasata iya rarrashi over takai yatsunta biyu ta share masa duka hawayen dake kan fuskarsa ta sakar masa murmushi me kwantar da hankalin me kallo Yawwah ko kaifa Dan gata na nabeelah toh ynzu Gayamin waya tabominkai jarumi na nabeelah Ta fadi yayinda takejin kmr ta bude cikinta ta maidasa sbda SO da kaunaR datake masa baze misaltuba ko sauro bataso ya kusancesa Ai kamar Aeezad na jira ya fara jero mata damuwarsa tamkar ze fashe haka yakejinsa Mommy yanzu abinda naeema takemin ta kyauta kenan Sbda Allah fa Gaba daya tazama yar shegiya Wannan wani irin Aure ne tsakanina da naeema tinda mukayi aure yanzu kusan 2yrs kenan bata taba 1month a gidana ba nace tabini abuja taki kuma inna dawo bana samunta a gida kullum tana gidan mommy Mommy na turata kasashe kasashe tana saro mata kaya gabaki daya ba aikin hankali a lamarinnan babban bacin cikina ma duk cin da nake mata har yanzu ko bari bata taba yiba hajiya mommy ce tace wai karta haihu inta haihu waze dinga zuwa mata kasahen waje saro kaya Hmmm This girl naeema jiya Dana kirata wai harni take gayama itafa bata daukeni a bakin komi batafisan uwarta dani taso mafa ta zageni a kan gaskiya ta Jiyannan kawai dannace Se Allah yasakamin a kan yawo datakeyimin da igiyar Aurena a Kanta totally yarinyar Nan ta rainani mommy wai ace kamar ni ina matsayin commander din Army wai yarinya karama da bata wuce 19yrs ba yanzu ni take gasawa maganganu Ga raini kmr santa nayi nadamar auren Naeema a rayuwata tinda na Aureta ban samu kwanciyar hankali ba gashi Sam ban isa da ita ba hajiya mommy ce ke controlling dinta kuma ita ke controlling min Aurena da ita kmr yadda take controlling daddy haka take controlling aurena dani da naeemaSam naeema bata gayamin zata fita sede in dawo katsina inga bata Nan inna kirata tace tana Egypt ko Landon ko America kinsani de da kanki mommy Allah ya jarabce ni da soyayyar naeema wallahi ji nakeyi kmr bazan rayu in bata baabin ya isheni ne shiyasa na gaya miki mommy nagaji ynzu ma daga gidan nake inaso muyi mgna da daddy mommy taki bari se daga baya ma nayi tunanin kawai kwara na barwa zuciyata saboda kona gayawa daddy baze amfanamin komi ba tinda shima se abinda mommy tace Sam daddy bashi da katafus a komi nasa nagaji wallahi mom kuma gashi kin hanani bin mata ko numfasawa beyiba seda ya Kai Aya zuciyarsa na Kuna ya langwabe Kai a kan cinyoyinta masu azabar laushikawai yasa ne Amma ba iya damuwarsa ba kenan kai dagani kasan akwai sauran abubuwa dasuke cinsa inside Nabeelah ta tsuresa da Ido tinda ya fara mgna har zuwa yanzu kallansa kawaii takeyi yayinda tausansa ke shigarta daman ai ance duk wanda yase rariya yasan zata zubda ruwa kullum problem din Aeezad naeema da hajiya mommy Ajiyar zuciya nabeelah ta fara saukewa a hankali kana ta fara magana cikin nutsuwa da hankali First de kmr yadda na saba fada maka a kullum kayi hakuri please komi na duniya dan hakuri ne kuma komi me wucewa ne shiyasa akeson hakuri da juriya da dauriya a kan komi na duniya balle lamarin Aure wannan ai dole se kayi hakuri kaga ita hajiya mommy matsayin uwa take gareka so kaga Uwa kuwa lallabata akeyi a gama da ita lafiya kaga hakurin zaka ci gaba dayi kawai dan Allah banasan abinda ze tabamin zuciyarka kwatakwata Aeezad na nabeelans Aeezad yayi hanzari amshewa da Hakuri hakuri kullum mom saboda Allah fainni nayi hakuri a zahiri ai Wani abun besan hakuri basaboda Allah nan kirikiri kika hanani komi inada beb dina Esther mom kika hanani zama da ita kika sani na Rabu da ita kuma mom kinga saboda kar in dinga ciyeciyen gindinayen mata yasa nayi Aurennan da wuri ba tare dana nuna ba ban tafasa ba ban isa aure ba Amma nayi hknan toh kinga Auren yadda ya kaya wallahi kwarama babukawai ni yanzu na yanke hukuncin zan dawo muci gaba da rayuwata da beb dina Esther kawai se in kyale mommy da yart Kafin ya karasa tayi saurin rufe masa baki Hadi da hade Rai kmr ba ita ba Nan da nan ta chanza kamar bata taba dariya ba ta shiga sirfafo masa jaraba da masifa Zina kakeso ka koma kaci gaba dayi kouzinar ma da kafura mara tsarki najasa Wadda kayi ada bata isheka bane Me kakeso ka maida rayuwarka ne Aeezad Kasan illolin zina kuwa Aeezad Kai kawai dadin kake hange kou ta fadi cikin kunar Rai murya cike da ruwan matsifa da balai in yayi maganar zina setaji kmr ta dauko bulala ta rusa da Dan banzan duka

 

Writer of
Boyeyyen alamari
Kyautar Allah
Inso cuta ne
Yar dandi ceh
Wata kishiya
And now namijin zuma

 

Paid book ne 1k only 0542703718 Saadatu Abdullahi gt bank

SDEENDTM DATA SERVICES
MTN Airtel
1GB 300 1GB 300
2GB 600 2GB 600
3GB 900 3GB 900
4GB 1200 4GB 1200
5GB 1500 5GB 1500

GLO 9MOBILE
1GB 350 500Mb 250
2GB 700 1GB 500
3GB 1050 2GB 1000
4GB 1400 3GB 1500
5GB 1750 4GB 2000

VALIDITY 30DAYS1MONTH
For cable subscription or sell recharge card
Call this number or whatsapp

08066268951

NAMIJIN ZUMA

Love Romantic and sex Story

httpschatwhatsappcomFxikBhpweXTLMbrEVc6xdS

SAADATU BINTU ABDULLAHI Writer of kyautar Allah

Free page 3
Ido ya kureta dashi kurr ganin yadda ta fatattake se zuba matsifa takeyi uwa uba gashi tayi bakikirin da rannan kamar an Aiko mata da mutuwa Sam bayasan bacin ranta bacin ranta na gigita masa lissafi shiyasa datace batason tarayyarsa da Esther tini ya rabu da ita kawai yake manage din kansa Haka yayi aure saboda yasamu gindin ci a tunaninsa ze samu abinda yakeso a tattare da naeema saboda tanada kiba sosai a zatonsa kibarta zesa ta jurewa jarabarsa seda ya aureta ya fahimci ashe ma kwara Esther siririya domin tana jure masa a kan naeema dukda itama Esther din ba wani juresa takeyi ba sosai shifa a rayuwarsa inso samunsa ne inya hau mace ya mata ci kmr hudu to shine ze samu sassauci shifa daci daya kwara kawai ya hakura Dan ci daya baya masa komi a lokacinma shaawarsa ke tashi Kiyi hakuri mommy na fasa na miki promise bazanci gindin kowacce mace ba na hakura dafe kai nabeelah tayi cikin kunya me tsanani ta zuba masa ido idanuwannan nasa tarr babu kunya a cikinsu daman shi haka yake bashi da kunya ko kadan tin tasowarsa Sam bayajin kunyar maganar batsa shi kullum a batsa yake sannan kullum gabansa a mike yake tin tini tasan wayeshi ita fa ta rainesa tafi kowa na duniyar nan saninsa Haihuwarsa ce kawai batayi ba Wai Kai bakajin kunyar maganar batsa ne Nabeelah ta fadi kunya cike muryarta Sam ta kasa sabawa da wannan halin nasa na maganar batsa Hannu ya kai ya shafo gabansa kana yace Nifa ba batsa nayi ba Bari in gaya miki gaskiya mommy duk duniya ba abinda nakeso kamar gindi shine matsalata har yanzu fa ban taba masa cin tsiya ba sede dangwale kawai cikin hanzari nabeelah ta toshe kunnenta hadi da hade rai Murmushi Aeezad yayi kana yace Sorry mommy bazan kuma ba bude kunnenki kiji cire hannayenta tayi daga kunnuwanta hadi da tsare gida dan ita gani takeyi kmr in yana maganganunnan tana sakin masa fuska ze iya renata ita kuma a duniyar nan ta tsani raini Inajinka ta fadi murya ciki ciki hadi da ture kansa a kan cinyoyinta yaki yarda ta turesa yadawo yana wani lumshe ido Cinyoyinki laushi mommy ya fadi yana wani lumsar idanuwa yana budesu a knta nan da nan ta kuma game rannan kmr bata taba dariya ba a rayuwarta Ta kara turesa still yaki daga mata cinyoyi How many tyms zan gaya maka bansan irin mgnr nan ta batsa ta fadi cikin matsifa hakan ya bani tabbacin ita mafa matsifaffiyar boye ce Dauke kansa yayi daga cinyoyinta ya marairaice da sigar ban hakuri yace tuba nakeyi kaina bisa wuya na first Darlingdukda de nasan ba wani lefi na miki ba kawai mutum da bakinsa ba halin yayi magana ke komi lefine a gunki mommy innace kina da kyau kice nayi lefi rannan dannace kinada Nono da duwaiwuka kawai kika hau gaba Dani shiyasa ma naki zuwa gidannan kar inzo kina fushi dani tinda ya fara mgnr ranta ke hade dayazo karshe nanma ta kara hade ranta gamgam ji takeyi kamar ta maresakota rufesa da duka Banasan mgnr Nan ta banza ta isa haka gayamin abinda kakeso ka gayamin inada abunyi Aeezad yayi murmushi shifa tini ya ganota renata ne kawai bataso yayi shiyasa taketa kaucekauce da hade Rai in yafara mata irin maganar Nan Yawwah Mommy yanzu kince kar inyi zina pls yazanyi da rayuwata in Burana ta tashi kinsan bata kwanciya inba nashiga farjiba Ya fadi ba kunya ba Tsoron Allah yanzu haka ma dayake maganar gabansa a tashe yake Girgiza Kai kawai nabeelah tayi ta kallesa ta watsa masa wata mayyar hararar takaici da dumbin kunya shi sam beda kunya uwa uba abinda ke bata mata rai dashi rashin kamun Kai Ganin uwar harar datai masa yasashi murmushi shi wallahi nishadima tasashi datai masa hararar Kinga matsalarki kenan mommy kefa nan kallon Dan iska kikemin yanzu in inada problem irin wannan ban isa in sharing dinsa dake ba kmr yadda nasaba seki hau fushi kina hade raiin ban gaya miki damuwata ba wazan gayamawa pls Sanin kanki ne banda friends in ba Zaks bashima kuma kikazo kikace in Rabu dashi saboda wai yana koyamin cin matan wajeMommy kefa kece uwata kuma besty na haba mommyn Aeezad Dan sakin ranta tayi Hadi da zuba masa ido tasan bashi da wadda zeyi mgnr nan da ita bayan ita a kaf duniyar inta tuna hakan se ta sassauta masa Inajinka yanzu ya kakeso ayi babyn Nabeelah Nide please banaso kaci gaba da zina Dan Allah wallahi meyin zina baya gamawa da duniya lafiya ka dinga dauriya a rayuwarka komi me wucewa ne carab ya amshe da Tabdijan dauriya kuma mommy Ana gabas kina yammah wallah In wannan abun ya tashi ai bayajin dauriya da juriya infect mashi be san Wani hakuri ba a zira kawai yasani a tsomasa a rami kawai Mikewa tayi batare datace komi ba sbda tagaji dajin maganar ta kula in suka wuce haka a maganar abinda ze fadi kunnuwanta bazasu dauka ba Ina zaki mommyna bamu gama maganar ba Ai Wannan abun yana damuna sosai mommy zugi da radadi yakemin a marata har motsi mafa yakeyi wlhi mommy numfarfashi abun keyi inya tashi lamarinnan inde bansamu gindin zungura ba Akwai matsala Gaskiya Yayi maganar ko a jikinsa Kai kace maganar arziki yakeyi Aeezad yadinga bin cikakkun bayanta da Ido shida kansa yasan mommynsa last ce a tsananin kyau ga diri Alaji duwaiwuka taftaf nonuwa lantsanlantsan irin zunduma zundumannan ne dukda be taba ganinsu ba yasan irin masu tuwannan ne tinda yake a duniya be taba ganin alaurarta ba ko sumar kanta Sau daya ya taba gani ranar yasha mamakin dayaga uban sumar dake kanta tanada gashi sosai baki da Alkalami be isa ya misalta yawan gashinta ba uwa uba kuma tsantsinsa da laushinsa ga sheki yanayi Jin uwar batsar da yayi ya hanata ko juyowa ta kallesa kawai ta shige kitching ita problem dinta dashi kenan bashi da kunya bata jima dashiga kiching dinba ta dawo hannunta dauke da trea ta karaso tasamesa ya koma kan kujera ya zauna hannunsa rike da remote din tamfatsetsen TV dake ta magana a falon tana dawowa falon ya ajiye remote din ya juyo ya tsureta da Ido ko alamar wasa begani ba a kan fuskarta Dan haka ya shiga taitayinsa Side table ta jawo zuwa gabansa ta ajiye masa trea din hannunta dake dauke da fruits A rayuwaar Aeezad yanasan fruits shi inde akwai fruits toko abinci ba kasafai yake cinsa ba thank you mommy uwar Aeezad ya fadi Yana kallon trea din gabansa Wanda ke dauke da bolt taf da kayan fruits din dayakeso yasha madara kankana da ayaba da Apple aka yanka kananu akasa madara da Flower din Watermelon se kamshin Dadih ke tashi daga cikin bolt din dawo da dubansa yayi kanta yayin data juya zata nufa kofar dazata sadata da kiching Tafiya zakiyi ki barni kuma mommy gashi gidan ba kowa Dan Allah ki dawo ki zauna Dani kar Wani Abu ya kamani Ya karashe maganar a shagwabeshi inde yana gabanta se yayitayin abubuwa yara yasa ba tare ma dayasan yanayi ba Juyowa tayi ta gallara masa wata uwar harara batare datace dashi komi ba ta nufa kiching cikin sassarfa Dan bataso ma ya kuma mata wata magana haka take fama dashi in har benan kullum suna manne da juna ta waya kome zeyi a rayuwarsa ta duniya seya gaya ta basa shawara shide itace uwarsa baya shakkar gaya mata komi Aeezad ya girgiza Kai kawai Bayan ta bar falon shikenan yanzu ta fara jin haushina kenan ni kuma bansan menayi ba ya fadi hakan a bayyane shifa a ganinsa beyi komi ba kawai ba halin ya fadi damuwarsa seta hau gaba dashi ko ta hau fushi ko tace masa mara kunya shi Sam hakan be damunsa shifa tin Yana 15yrs yasan ya taba mace yaji dadih lokacin yana school Gashi mata na rubibinsa kmr hauka shikam baya tasumace daya yasan ya tsaya ya kula sajeedaa kan sajeeda ya farajin dadin taba diya macetin daga taba hannu har akazo shan baki har ya kaiga romances kuma duk ita ke kawo masa kanta shikam ya lallagudeta tassstasss tinda bashi yace ta kawo masa ba Aiko ya luntsuma yarinyar Nan cinta ne kawai beyi ba tin tini damanshi jarababbe ne sosai hakan ne abinda ke batawa Nabeelah Rai a kansa ada lafiya Lau take dashi to tinda ya zama SOJA shikenan komi ya kara chanzawa har mace seda ya ajiye a gidansa almost 1yr da kyar nabeelah tasamu Aeezad ya rabu da Esther seda ta nuna bacin ranta sosai a Kai 2tyms tana marinsa a kan Esther dole ya rabu da ita saboda ya zauna lafiya da mom dinsa yayi Aure Auren ba biyan bukata daman duk Dan yasamu yaci gindi ne to ba biyan bukata a fari auren soyayya sukayi shida Naeema Kai kace na kiyayya ne abinda taga dama shi take masa shi daman tana basa gindin ne ma yaji saukisauki Da dadih dadih a ransa shifa da tana zama gida ma duk weekend inya dawo ya ganta su gana da dasauki ko lefinta baze gani ba danshi gindin ne damuwarsa a halin yanzu shi Wani irin mutum ne jarababbe na last shifa inde za a basa gindi yaci to magana ta kare Ajiyar zuciya yasauke me sanyi da sanyayawa yayinda kamshin gidan Hadi da sanyin AC suka dakeshi ya lunshe Ido ya bude a rayuwarsa yana kaunar kamshinnan irin kamshin gidan Hajiya mommy kenan ko za ayi shekara ba asa perfume ba se gidan yadinga kamshin yasan duk sirrin daga mommynsa ne duk weekend take zuwa gidan sbda duk weekend se hajiya mommy tayi taro da kawayenta a ranar ne nabeelah ke gyara gidan tasa masa turaren wutan data iya hadawa a gun mahaifiyarta ta koya hada turaren wuta turarenta nada tsananin kamshi tin tasowar Aeezad yakejin kamshinsa ko cikin tashin hankali yake dayaji se yaji sanyi a ransa nabeelah nasan kamshi ko giftawa tayi sekaji kamshi kamshinta nada banne har yau Aeezad be tabajin irinsa a jikin wata diya mace ba Lallausar hannunsa yakai ya dauki bolt din dake kan trea din wanda ke rufe da murfi fari irin wanda ake hango abinda ke ciki ya ajiye murfin a gefen trea din nan da Nan kamshin fruits din ya kara bugun hancinsa ashe da ba kamshi yakeji ba yaji madara sosai ko a ido kasan dole ma yayi dadih Allah Allah yadingayi ya dauko spoon ya fara diba ya kai bakinsa sbda dadih seda ya lumshe Ido Duk duniya ba wanda ya iya hada fruits din dayakeso kamar ita ko Wani ya hada masa baya masa dadih kmr yadda in ita ta hada masa A cikin lokaci kankani yagama shanye fruits din tass be bar komi a cikin bolt dinba daman ya mance when wani abu yashiga cikinsa tinda yadawo garin katsinar se tea kawai yakesha Daya gaji dashan tea din yadena Sha ma gabaki daya tin jiya Wani Abu be shiga cikinsa ba se yanzu Daukar trea din yayi ya nufa kitching din byn yagama tana tsaye tana Karasa hada abincin dare ya danno Kai tanajin shigowarsa tayi kmr bata jiba ya tsaya ya kureta da ido in Yana kallonta Wani irin shaukin soyayyar uwa ke kwasarsa a kanta Juyowa tayi taga Yana kallonta ta dauke idanuwanta a kansa Hadi daci gaba da zuba farar shinkafa A warmer Ya ajiye trea din a gun wanke wanke Yana cewa Mommy wai yanzu kin dawo Nan kenan bazaki koma gidan hajiya mommy ba tin haihuwar nasmah dakikazo baki koma ba kusan 2yrs kenan fa Tanajinsa tayi masa banza ta kula kawai so yakeyi ta masa mgna shiyasa yakawo wannan tsohon zancan Jin bata bashi amsa ba yabawa kansa amsa da kansa Ni kwarama karki koma gidan mommy nafisanki a wannan gidan Nafijin dadih Duk tana jinsa ta masa banza ya karaso yana kokarin rungumeta ta baya ta matsa dasauri hadi dacewa kanaso ranka ya baci kou Cikin fushi tayi mgnr Murmushi Aeezad yayi daman kawai So yakeyi Tayi masa magana kuma tayi shifa ko fushi takeyi kyau take masa kuma dadih yakeji Aah banaso raina ya baci bacikin kwaikwayon maganarta yayi mgnr Dariya taso subuce mata Amma ta dake tace bade kace Kai baka da kunya ba duk abinda banso shi kakeyi kou toh muzuba Mugani Ta karashe dajan kwafa taci gaba da aikin gabanta Kama kunne Aeezad yayi yace Kiyi hakuri bazan karaba mommytinda ba halin in fadi inaso inci gindi kawai banso inci gindi nadena Allah baki hakuri Fita kabar kichin dinnan Ta fadi Hadi da juyowa ya kalli fuskarta yaga ta hadeta gam Dan haka yace toh bari in fita se injiraki a falo in kikazo ma karasa mgna a kan yaza ayi insamu gindin dazan dinga ci Yana gama fadar hakan ya fice a guje daga kitching dingirgiza kai kawai nabeelah tayi Allah shirya Tafadi hadi daci gaba da Aikin gabanta tana me kallon time

Yana fitowa falon yaci karo da Aunty hafsat sanye da rigar abaya doguwa ce ita tanada kyau sosai kallo daya namata naga kamanninta sak da Aeezad sedeshi yafita kyau nesa ba kusa ba Ahhh lallai yau uban babane a gidan nawa Aunty hafsa tafadi tana washe baki tana karasowa cikin falon tazauna me aikinta na bayanta yayinda take rike da Asmah Noor kuma ta kama masa hannu yarsn kyawawa ne sosai kmrsu daya da mahaifiyarsa kmr a sace sanye suke da uniform Karowa Aeezad yayi yazauna shima yana murmushi idansa nakan yaran a guje Noor yakaraso yarungumesa yana fading uncul uncul Aeezad ya rungum yaron cikin jin dadih idonsa nakan Asmah wadda ta zamo daga jikin Salma me Aiki ta rugo aguje ta fado jikin Aeezad ya hadasu da Noor ya rungumesu kwarai a kirjinsa se dariya yakeyi kamar Wani Wawa a rayuwarsa yana matsifar azabar San yara lokuta da dama har mafarki yakeyi ya haifa yara masu yawa kamar 30 haka sunzo sun zagayesa duk ranar dayayi mafarkinnan seyayi sadaka a kullum se yayi adduarh Allah yabasa yara masu yawa shifa ko guda hamsin ze haifa yanaso su biyu ne a gurin mahaifinsa dagashi se yayarshi Aeezad shi yanada Shaawar tara zuriah sosai Ina sanku yarana Yafadi Yana me kissing kan kowannensu zuciyarsa fall da zallar san yaran a ransa se Adduarh yakeyi shima Allah yanuna masa randa zega gudan jininsa ya rungumesu a jikinsa Ina wuni uncul Cewar salmah me Aiki data tsugunna har kasa ta gaidasa amsawa yayi fuska sake Salmah ta fice a falon hannunta rike da lunch boxes din yaran Ta nufa kitching Nide bama atani Cewar Aunty hafsat datake kallon Aeezad da yaran sunata masa gwaranci kwarama Noor shi mgnrsa tarr asmah Kam bata iya mgna sosai ba kuma tafi Noor surutu Ba haka bane Aunty cewar Aeezad Daya dago yana me kallon hafsamurmushi Aunty hafsat tayi tace bawani kaga yaranka ka manta da gudan jininka ur one and only blood sister Aeezad na dariya yace na kula kishi kikeyi hafsa ta daga masa Kai alamar ehh tana kallon yaran sunyi daro daro a kan cinyarsa Dariya Aeezad yayi cikin nishadi yace Aunty hafsa inason yarannan Kaima ka kusa ganin naka Ai insha Allahu Cewar Aunty hafsat Nan da Nan face din Aeezad ta chanza sbda mgnr Aunty hafsa ta tunasar dashi naeemakokarin danne damuwarsa yayi saboda bayason aunty hafsa ta fahimci yana cikin damuwa Aiko tini hafsat ta gano Aeezad nacikin damuwa tin shogowarta kallo daya ta masa ta fahimta Amma tasan dnwarsa bata wuce naeema ko hajiya mommy sune problems din family dinsu gashi kirikiri sunaji suna gani hajiya mommy ta rabasu da ubansu se abinda tace daddy keyi danma Allah yasa hafsat ta dace miji me kaunarta da tattalinta da batasan yazatayi da rayuwarta ba mijinta daya ne tamkar da dubunnai yafi dubu a cikin tarkace barkanku da dawowa Cewar nabeelah data iso falon idonta na kan su Asmah da Noor tana kaunar yaran Aiko sunajin muryarta suka gudo daga gurin Aeezad cikin murna suka fada jikinta suna fadin Aunty Aunty Aunty nabeelah ta tsugunna ta dauki Asmah ta mannawa Noor kiss a Kumatu Yawwanmu mommyn Aeezad Cewar Aunty hafsat cike da kulawa da girmamamawa ta amsa daman haka suke cewar nabeelah Mommyn Aeezad hatta Alhaji sunusi ma haka yake kiranta har hajiya Mommy ma Aeezad daketa kallon yaran da Aunty nabeelah yadawo da dubansa ga Aunty hafsa yace Kinga abinda yarannan sukamin ko suna ganin mommyna sukayi kmr basu taba ganina ba hafsat ta kwashr da dariya tace Kaga tin yanzu sun watsa maka kasa a ido bade ka yadani ba ka daukesu ai shikenan na barka dasu Dariya kawai Aeezad yayi idanuwansa na kan nabeelah ko kallansa batai ba ita ya bata mata rai sosai murmushi Aeezad yayi yayinda yake kallonta ko kyaftawa bayayi tana kokarin cirewa yaran uniform din jikinsu bakaramin so yaran ke mata ba in har zasu ganta Sam basa damuwa da mahaifiyarsu Aunty hafsat tabi Aeezad da ido se kallon Aunty nabeelah yakeyi bako kyaftawa wasu lokutan kallon da Aeezad kema Aunty nabeelah yana bawa hafsat tsoro tana Yawan tsintar kanta a faduwar gaba jikinta da zuciyarta nabata abubuwa da dama amma takan kauda hakan dawuri tasan sharrin zuciya ne kawai Nufar dakin yaran Aunty nabeelah tayi da Asmah a hannunta Noor na biye da ita Duk Aeezad na kallonta harta bar falon ya sauke Ajiyar zuciya shi kadai yasan me yakeji a zuciyarsa Yana kaunar mommynsa Ainun yanada tabbacin ko mahaifiyarsa iya san daze mata kenan mikewa yayi Yana mejin kiran Sallah bari inje inyi sallah inaga daga can zan wuce gida ma kawai ina bukatar hutu Yayi mgnr da hafsat data zubo masa Ido Kaci abinci ne Daga mata kai kawai yayi alamar ehh dukda ba hkn bane besan mgna kuma yagaji da surutu miskiline shi na karshe A gun kowa Amma banda gun nabeelah ita kadai yakema magana sosai Ganin yadda ya amsa mata ta fahimci besan aja mgna tasan halin Dan uwanta da miskilancisannan ta kula kmr fada sukayi da mutuniyarsa sede fadan ba a shiga dan inka shiga kai zakaji kunya Shikenan yaushe zaka koma bakin Aiki A takaic yace maybe gobe Aunty hafsa tace To ka kula da kanka da Imaninka da Addininka dukda nasan daman Kai me Addini ne nasan mommynka na maka fada sosai ni nawa kari ne Dan Allah Aeezad meyasa bakasan yawo da matakan tsaro ne bayan kasan bazaka rasa magautaba Cikin kosawa Aeezad yace Kawai ni banason duk inda nabi Ayita bina zuuu kmr Wani wawa ina garina ma baza a barni na hutaba a Nan ne kawai ban bari securities suyita bina Aunty Ina tsoro ni nafiso inganka da matakan tsaro Dan Allah Aeezad kasan Kai waye a Nigeria be kamata kadinga yawo haka nan kara zube ba yakamata ko ba yawa kadinga yawo da masu tsaronka hafsat ta fadi cikin marairaita karki damu Aunty ubangiji na tare dani shine babban me tsaro kuma me tsarewa Cewar Aeezad Shi Sam bayason wasu masu tsaro haka mommynsa ma tadinga fama a kan yadena yawo haka shikadai yaki denawa yanzu harta gajima tadena masa mgna kawai Adduarh takebinsa dashi ba dare ba rana a kanshi da mahaifiyarta ne kullum take tsayuwar dare Numfasawa hafsa tayi kana tace To shikenan Allah ya tsare gaba da bayanka saboda Annabi SAW SAW Amin ya Rabbih Ya amsa Yana kallon hadadden watch din hannunsa Sallahma ya mata Hadi da lalubar Aljihunsa ya Ciro kudi kimanin 100k ya bata yace tabawa Aunty nabeelah 50k 50k kuma akai yara gun shan ice cream Baka gajiya da wahala to Allah yayi albarka ya tsare gabanka da bayanka yajikan mahaifiyanmu Allah ya kara hada kanmu ya kauda shedann Aunty hafsat tadinga masa godiya da Adduuri ya amsa da Amin kana ya nufa bakin kofar ficewa a falon harya murda handle din falon se ya juyo yace A gayawa mommyna natafi tamin Adduarh Aunty hafsat ta amsa da toh Ya fice a ransa yanaso ya kara ganinta sede yasan koyaje bazatabi ta kansa ba gani zatai kmr batsar zesake mata Masallacin kofar gidan ya nufa yayi sallar azabar kana yadawo cikin gidan yayiwa maaikatan gidan Alkhairi sunata godiya daman sunsan inde yazo gidan baya barinsu hakanan seyayi musu ihsani shi mutum ne mara rowa ala kullu halin ya yadda dacewa hannun dake badawa Allah baya hanasa tabbas Alkhairi gadon bacci ne Jan motarsa yayi ya fice a gidan ya nufa gidansa zuciyarsa cike da tunani tunanin dabesanma kona menene ba kawai de ya tsinci kansa cikin juyayin yanayi nada banba kmr yadda yasaba jin kansa ba.

Also Read: Yar bangar siyasa complete hausa novel

1 thought on “Namijin Zuma Hausa Novel Complete”

Leave a Comment